ZAUREN VIDEO: Dan Bello Ya Kashe Naira Miliyan 4.1 Wajen Gyara Makarantar Firamare Ta Gwamnati A Kano Cikin Kwanaki 12

Info achieving Kossyderrickent has it that Dan Bello ya kashe Naira miliyan 4.1 wajen gyara makarantar firamare ta gwamnati a Kano cikin kwanaki 12.

Dan Bello ya kashe Naira miliyan 4.1 wajen gyara makarantar firamare ta gwamnati a Kano cikin kwanaki 12.

Kamar yadda bayanai suka nuna, Dan Bello ta bakin manajansa Ibrahim Salisu Nasir ya kammala gyaran cikin kwanaki 12.

A cewar Dan Bello, ya samar da ajujuwan da aka gyara da fanfo guda 4 sakamakon zafin da ‘yan makarantar ke yi a Kano. READ MORE HERE

VIDEO HERE

Uncover additional from KossyDerrickent

Subscribe to get the most recent posts sent in your email correspondence.

Proceed Studying

The submit ZAUREN VIDEO: Dan Bello Ya Kashe Naira Miliyan 4.1 Wajen Gyara Makarantar Firamare Ta Gwamnati A Kano Cikin Kwanaki 12 first seemed on X Redditors.

About

Check Also

Britney Spears partied all night with Sean ‘Diddy’ Combs before disastrous MTV VMAs 2007 performance

Britney Spears partied all night time with Sean “Diddy” Combs ahead of her disastrous efficiency …